180302-bikin-yuanxiao-na-alummar-sinawa-lubabatu.m4a
|
Bikin Yuanxiao da ya fado a ranar 15 ga wata na farko bisa kalandar gargajiyar kasar Sin biki ne da ya kawo karshen gaba dayan shagulgulan bikin bazara, wato bikin sabuwar shekarar Sinawa, kuma a wannan shekara, al'ummar Sinawa sun gudanar da bikin ne a ranar 2 ga wata. To, shin wadanne al'adu ne suke jibantar bikin, a biyo mu cikin shirin, domin samun karin haske.(Lubabatu)