in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mayakan Boko Haram sun kashe ma'aikatan agaji a Najeriya
2018-03-02 19:16:59 cri
Mai magana da yawun MDD Samantha Newport ta bayyana a yau Juma'a cewa, wasu da ake zaton mayakan Boko Haram ne sun hallaka wasu ma'aikatan agaji 'yan Najeriya guda uku, a wani hari da suka kai da daren jiya Alhamis a garin Rann dake yankin arewa maso gabashin kasar.

Jami'ar ta ce, ana fargabar mayakan sun kashe ma'aikaci na hudu baya wani da shi ma ake zaton an sace shi yayin wannan hari. Duk kan ma'aikatan da wannan hari ya shafa dai 'yan Najeriya ne. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China