in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tambuwal: Sokoto za ta samar da sharadi mai kyau domin jawo hankalin masu zuba jari daga kasashen waje
2018-02-28 09:22:18 cri

Kwanan baya, jakadan kasar Sin dake Najeriya Mista Zhou Pingjian, ya kai ziyara a jihar Sokoto domin inganta dangantakar dake tsakanin kasar Sin da jihohi daban-daban na Najeriya. Wakiliyarmu Amina Xu dake Najeriyar tana cikin tawagar jakadan a lokacin da ya kai ziyarar, kuma ta samu zantawa da gwamnan jihar Sotoko Aminu Waziri Tambuwal.

Ga cikakkiyar hirar tasu.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China