in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ra'ayoyin kwararrun Afirka game da tasirin huldar dake tsakanin Sin da kasashen Afirka
2018-02-28 06:31:22 cri

Jama'a masu sauraro barkanmu da warhaka barkanmu da kasancewa a cikin wani sabon shirin na Sin da Afrika, shiri ne dake tabo batutuwa da suka shafi hulda tsakanin Sin da kasashen Afrika wanda ke zuwa muku daga gidan radiyon kasar Sin wato CRI. A wannan mako, shirin ya halarci taron karawa juna sani ne na kwararrun kasar Sin da Afrika mai taken darrusan da za'a koya daga cigaban da kasar Sin ta samu a sabon karni wajen kyautata mu'amalar danke tsakanin Sin da Afrika, wanda aka shirya a nan birnin Beijing. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya samu zantawa da kwararru daga nahiyar Afrika, inda suka bayyana ra'ayoyinsu game da batun hulda dake tsakanin Sin da Afrika da sauran batutuwa da suka shafi hulda tsakanin bangarorin biyu, sai ku biyo mu don jin yadda shirin zai kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China