in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Abba Garba wanda ke karatu a jami'ar Peking ta kasar Sin(B)
2018-02-14 14:32:52 cri

Jama'a masu sauraro barkanmu da warhaka barkanmu da kasancewa a cikin wani sabon shirin na Sin da Afrika, shiri ne dake tabo batutuwa da suka shafi hulda tsakanin Sin da kasashen Afrika wanda ke zuwa muku daga gidan radiyon kasar Sin wato CRI. A makon da ya gabata mun fara tattauanwa da wani dalibi mai suna Abba Garba, dan asalin jahar Jigawa dake tarayyar Najeriya wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na uku wato Phd a fannin kimiyyar na'ura mai kwakwalwa a jami'ar Peking dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Kuma a zantawarmu da shi cikin shirin da ya gabata ya bayyana yanayin dalibta a nan kasar Sin da irin yadda ya kalli ingancin tsarin ilmin kasar Sin, to a wannan mako Malam Abba ya tabo wasu datutuwa ne da suka shafi alfanun dake tatatare kokarin da gwamnatin Sin ke yi wajen smar da guraben karo karatu ga dalibai daga nahiyar Afrika da ma wasu sauran batutuwa duka a cikin shiriun na Sin da Afrika. To yanzu ga yadda tattaunawar tamu ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China