180213-Hira-da-Abubakar-Shehu-Bangaje-dan-Najeriya-dake-karatu-a-birnin-Beijing.m4a
|
A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya karbi bakuncin wani dalibi ne mai suna Abubakar Shehu Bangaje dan asalin jahar Zamfara dake tarayyar Najeriya wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na biyu a fannin fashar zane-zane a jami'ar China North University of Technology, wato jami'ar nazarin fasaha dake birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin. Kuma a zantawarmu da shi ya bayyana yanayin dalibta a nan kasar Sin da yanayin karatu a kasar ta Sin, har ma ya bada shawarwari ga matasa wajen amfani da basirar da Allah ya huwace musu wajen kafa sana'oin da zasu dogara da kansu.