in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rayuwar Muhammad Salim Garba a kasar Sin
2018-01-15 08:19:27 cri
Muhammad Salim Garba wani dan Nijeriya ne da ya shafe tsawon shekaru uku yana dalibta a nan kasar Sin, kuma bayan ya kammala karatunsa sai ya fara aiki a nan kasar Sin. Kwanan nan, mun samu damar tattaunawa tare da shi game da rayuwarsa a nan kasar.

A bi mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China