in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya bukaci a inganta yanayin siyasar CPC
2018-01-11 19:18:43 cri

Babban sakataren kwamitin koli na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin(CPC) Xi Jinping ya yi kira a da kara daukar matakan da suka dace na yaki da cin hanci da rashawa ta yadda za a tsarkake yanayin siyasar jam'iyyar.

Xi wanda har ila shi ne shugaban kasar Sin kana shugaban kwamitin koli na hukumar soja, ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin da yake jawabi a taro na biyu na kwamitin ladaftarwa na CPC na 19.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China