in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Sin zai kai ziyara kasashen Afirka
2018-01-09 17:29:44 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya shaidawa taron manema labarai da aka shirya yau Talata a nan birnin Beijing cewa, ministan harkokin wajen kasar zai kai ziyarar aiki kasashen Rwanda, Angola, Gabon, Sao Tome and Principe daga ranar 12 zuwa 16 ga wannan wata da muke ciki.

Ministan zai ziyarci wadannan kasashe ne a lokacin da zai fara ziyararsa ta aiki a wannan shekara.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China