A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya karbi bakuncin wani dalibi ne mai suna Abba Garba, dan asalin jahar Jigawa dake tarayyar Najeriya wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na uku wato Phd a jami'ar Peking dake birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin. Kuma a zantawarmu dashi ya bayyana yanayin dalibta a nan kasar Sin da irin yadda ya kalli ingancin tsarin ilmin kasar Sin, kana ya ankarar da matasan nahiyar Afrika game da dogaro da kansu.
180206-Tattaunawa-da-Abba-Garba-wanda-ke-karatu-a-jamiar-Peking-ta-kasar-Sin.m4a
|