Masu sauraro, a kwanakin baya, na samu damar zuwa birnin Kunming na lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin, inda na yi hira tare da wasu mata Sinawa da ke aikin kwashe ciyayin ruwa da shara daga tabkin Dianchi har na tsawon shekaru 29 don kiyaye muhalli.
171225-mata-masu-aikin-kwashe-ciyayin-ruwa-a-kan-tabkin-Dianchi-Kande
|