in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Putin ya mikawa hukumar zaben kasar takardarsa ta neman tsayawa takarar shugabancin kasar Rasha
2017-12-28 13:22:01 cri

Jiya Laraba ne, shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, ya gabatar wa hukumar zaben kasar takardarsa ta neman sake tsayawa takara a zaben shugabancin kasar a matsayin dan takara mai zaman kansa. Rahotanni na cewa, hukumar zaben za ta kammala aikin tantance takardar Putin nan da kwanaki biyar masu zuwa.

A ranar 18 ga watan Maris din shekara ta 2018 ne za'a gudanar da zaben shugabancin Rasha. Kuma tun a ranar 18 ga watan da muke ciki ne aka fara yakin neman zaben a kasar. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China