in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin: yawan masu aikin sa kai da suka yi rajista ya wuce miliyan 67
2017-12-18 15:41:14 cri

Yawan masu aikin sa kai da suka yi rajista a nan kasar Sin ya wuce miliyan 67.

An samu wannan bayani ne daga taro na 7 da kwamitin gudanarwa na gamayyar kungiyar masu aikin sa kai ta kasar Sin ta farko ya shirya yau Litinin a nan Beijing.

Sakamakon saurin karuwar yawan masu aikin sa kai, ya sa ake kara kyautata tsarin shekarun masu aikin sa kai a kasar ta Sin. Yanzu yawan masu aikin sa kai da shekarunsu ba su wuce 35 da haihuwa ba ya kai kashi 49 cikin dari, wadanda suka mafi yawa cikin masu aikin sa kai. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China