in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mahangar wani Jami'in jamhuriyar Nijer game da taron dandalin SSHRF
2017-12-08 15:05:24 cri

Yayin da aka shiga rana ta biyu na taron dandalin kare hakkin dan adam tsakanin kasar Sin da kasashen masu tasowa wato SSHRF a takaice, wakilai daga kasashe daban daban, kwararrun masana, da kuma jami'an kungiyoyin kasa da kasa na cigaba da bayyana ra'ayoyinsu game da wannan taro.

Wakilin sashen Hausa na gidan radiyon kasar Sin CRI, Ahmad Fagam, ya samu zantawa da mataimakin babban sakataren hukumar shara'a na jamhuriyar Nijer Malam Ibrahim Jeah, wanda ya bayyana irin alfanun da kasashen Afrika zasu samu game da wannan muhimmin taro da aka shirya a birnin Beijing.

Ga yadda hirar tasu ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China