in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumar kwastan ta Zhengzhou ta fitar da "shirin Sin" domin samar da hidima ga kamfanonin kasuwanci ta yanar gizo
2017-12-11 15:08:01 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan "shirin kasar Sin" da hukumar kwastan ta birnin Zhengzhou na lardin Henan dake tsakiyar kasar Sin ta bullo da shi domin samar da hidima ga kamfanonin da ke gudanar da ciniki ta yanar gizo tsakanin kasa da kasa.(Jamila)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China