in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabon shugaban Zimbabwe ya sanar da majalisar ministocinsa
2017-12-01 18:43:50 cri
A jiya ne shugaba Emmerson Mnangagwa na Zimbabwe ya nada majalisar ministocinsa mai mambobi 22, galibi daga jam'iyyar ZANU-PF mai mulkin kasar.

A makon da ya gabata ne dai aka rantsar da Mnangagwa a matsayin shugaban kasa, bayan da tsohon shugaban kasar Robert Mugabe mai shekaru 93 ya amince ya yi murabus, bayan shafe shekaru 37 yana mulkin kasar.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China