in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
AU tana horas da jami'an Somaliya game da dawo da mayakan Al-shabaab da suka tuba a cikin al'umma
2017-11-28 20:01:03 cri
Tawagar kungiyar tarayyar Afirka dake Somaliya(AMISON) ta fara wani shirin horaswa na kwanaki biyar game da yaki da tsattsauran ra'ayi da kuma hade mayakan Al-shabaab da suka tuba a cikin al'umma.

AMISON ta ce, shirin horas da jami'ai guda 20 da aka tsamo daga shirin sake tsugunar da mayakan da suka tuba, zai taimakawa mahalartansa, gano masu hannu a dabbaka akidar tsattsauran ra'ayi.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China