A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya samu zantawa ne da wani dalibi mai suna Ibrahim Lawandi Datti, wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na uku a jami'ar nazarin aikin gona da gandun daji ta Fujian dake nan kasar Sin, kuma a halin yanzu ya fara wani bincike akan alfanun da ciyawar lemar kwadi ke da shi wajen samar da nau'ikan abinci mai gina jiki da sarrafa ta wajen hada magunguna da kuma amfaninta wajen kiyaye kwararowar Hamada.
180109-Tattaunawa-da-Lawandi-Ibrahim-Datti-wanda-ke-nazarin-fasahar-shuka-laimar-kwadi-a-kasar-Sin.m4a
|