in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Nuraddeen Ibrahim Adam wanda ke koyar da harshen Hausa a jami'ar koyon harsunan waje ta Tianjin dake kasar Sin
2017-12-29 06:32:44 cri

A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya ziyarci jami'ar koyon harsunan waje ta Tianjin ta kasar Sin, inda abokin aikinmu Murtala Zhang ya samu zantawa da Nuraddeen Ibrahim Adam, wanda ya kasance jami'in gwamnati ne dake aiki a jihar Kanon Dabon tarayyar Najeriya. Ya zo birnin Tianjin ne domin koyar da harshen Hausa a jami'ar koyon harsunan waje ta Tianjin, a watan Oktoban wannan shekara.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China