in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gudummawar matasa ga ci gaban harshen Hausa in ji Farfesa Salisu Ahmed Yakasai
2017-12-20 13:15:57 cri
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Ibrahim Yaya ya samu zantawa da Farfesa Salisu Ahmed Yakasai daga jami'ar Usman Dan Fodiyo dake jihar Sokoton Najeriya, inda farfesa Yakasai ya yi bayani kan gudummawar da ya kamata matasa su bayar ga ci gaban harshen Hausa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China