in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Mr. Sidibe Mohamadou Aboubakar a lardin Jiangsu na Sin
2017-11-16 13:43:34 cri

Kwanan nan ne kafar yanar gizo ta gidan rediyon kasar Sin Cri ta shirya ziyarar jami'an diplomasiyya zuwa lardin Jiangsu da ke gabashin kasar ta Sin, inda jami'an diplomasiyya na wasu kasashe bakwai da ke nan kasar Sin suka karbi goron gayyatar da aka ba su, ciki har da Mr. Sidibe Mohamadou Aboubakar, jami'in kula da aikin jarida daga Jamhuriyar Nijer. Kuma yanzu haka suna cikin ziyarar. Yau, wakilin sashenmu Ahmad Inuwa Fagam ya tuntube shi don jin karin haske.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China