Kamfanin Inspur, na daya daga cikin muhimman kamfanonin kasar Sin ta fannin kimiyya da fasahar sadarwar zamani, wanda ke bayar da hidima ga kasashe gami da yankuna fiye da 80 a duk fadin duniya baki daya, ciki har da kasashen Afirka da dama. A cikin shirinmu na wannan mako, za mu gabatar muku da wani bayani, dangane da yadda kamfanin Inspur na kasar Sin ke iyakacin kokarinsa wajen taimakawa kasashen Afirka.
171121-Kamfanin-Inspur-na-kasar-Sin-na-kokarin-raya-fasahohin-sadarwa-a-kasashen-Afirka.m4a
|