in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu
2017-11-13 09:22:16 cri

A jiya Lahadi ne, aka kaddamar da ziyarar yan diplomasiyya a lardin Jiangsu na kasar Sin, inda jami'an diplomasiyya daga kasashe bakwai ne suka karbi goron gayyatar da aka ba su, ciki har da jami'in Kula da labarai a ofishin jakadancin jamhuriyar Nijer da ke kasar Sin, Mr.Sidibe Mohamadou Aboubakar, tare kuma da uwargidansa Idrissa Balkissa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China