in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na fatan za a cimma nasara a ziyarar da shugaba Trump zai kawo kasar
2017-11-07 19:38:47 cri
A yau Talata ne kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying, ta bayyana a nan birnin Beijing cewa, Sin na fatan za a cimma babbar nasara a yayin ziyarar da shugaban kasar Amurka Donald Trump zai kawo kasar Sin, a yunkurin kara bunkasa huldar da ke tsakanin kasashen biyu gaba.

Bisa goron gayyatar da shugaban kasar Sin ya ba shi, shugaba Trump zai fara ziyarar aiki a kasar Sin ne daga gobe 8 ga wata zuwa 10 ga watan nan, ziyarar da za ta kasance ta farko da kasar Sin ta karba, bayan babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis mai mulki a kasar karo na 19.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China