in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
WHO ta karbi dala miliyan 2 domin tallafin kiwon lafiya a Somalia
2017-11-06 20:23:10 cri
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce ta karbi kudaden da yawan su ya kai dalar Amurka miliyan 2, domin aikin sanya ido kan cututtuka masu yaduwa cikin sauri, da kuma bada tallafin gaggawa na kula da lafiya a matakin farko a kasar Somalia.

Wakilin hukumar ta WHO a Somalia Ghulam Popal, ya ce ana fuskantar babbar matsala ta yaduwar cututtuka musamman tsakanin mutanen da suka rasa matsugunnan su, da ma sauran marasa galihu wadanda talauci da karancin abinci mai gina jiki ke addaba.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China