in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar gidan rediyon CRI a tashar Dadin Kowa ta kamfanin StarTimes na kasar Sin
2017-11-15 07:06:31 cri

A wannan mako, shirin yayi tattaki ne zuwa kamfanin sadarwa na StarTimes mai helkwata a birnin Beijing, kamfanin Startimes yana da tashar talabijin dake watsa shirye-shiryenta ta harshen Hausa mai suna Dadin Kowa. Abokiyar aikinmu Fa'iza Muhammad Mustapha ta ziyarci kamfanin, inda kuma ta samu zantawa da daya daga cikin ma'aikata wannan kamfani Hajiya Fatima Inuwa Jibrin. Ga cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China