in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamishinan watsa labarai: Jihar Jigawa na karfafa hadin gwiwa da kasar Sin musamman a fannin bunkasa noma
2017-11-08 09:02:46 cri
A 'yan kwanakin baya ne aka bude taron baje kolin kasa da kasa na nune nunen hajojin kamfanonin kasar Sin daban daban a birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin, baje kolin da aka fi sani da Canton fair karo na 122. 'Yan kasuwa, da wakilan gwamnatoci, da na kamfanoni, da jami'an diflomasiyya, tare da jami'ai daga sassa daban daban sun halarci wannan baje koli.

Daga jihar Jigawa dake arewa maso yammacin tarayyar Najeriya, gwamnan jihar Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da wasu kwamishinonin sa, da jami'an gwamnatin jihar, na cikin wadanda suka halarci baje kolin na bana. Abokin aiki Saminu Alhassan, ya zanta da kwamishinan ma'aikatar watsa labarai, masata, wasanni da al'adu na jihar ta jigawa Alhaji Bala Ibrahim, wanda bayan halartar baje kolin na birnin Guangzhou ya iso nan birnin Beijing. Ya kuma gutsura mana tasirin ziyarar tawagar jihar jigawa nan kasar Sin a wannan karo.

Ga dai yadda tattaunawar ta kasance.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China