in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jihar Kwara tana son jawo hankalin masu zuba jari daga kasar Sin
2017-10-30 18:50:52 cri
A kwanan baya ne, jakadan Sin dake Nigeria Zhou Pinjian da wasu shugabannin kamfanonin kasar Sin dake Najeriya suka kai ziyara jihar Kwara don tattauna yadda za a karfafa hadin gwiwa ta fuskar cinikayya tsakanin sassan biyu.

Gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed ya bayyana fatan kara jawo hankulan 'yan kasuwar kasar Sin ta yadda za su zuba jari a jihar. Wakilyarmu Amina Xu ta yi hira da kakakin majalisar dokokin jihar Kwara Mista Ali Ahmad.

Ga yadda hirarsu ta kasance.

.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China