in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#JKS19# Xi Jinping: Sabbin shugabannin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin sun lashi takobin gudanar da ayyukansu
2017-10-25 12:30:06 cri
An zabi sabbin zaunannun membobin ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar yayin cikakken zama na farko na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 da ya gudana, ciki har da Xi Jinping, da Li Keqiang, da Li Zhanshu, da Wang Yang, da Wang Huning, da Zhao Leji, gami da Han Zheng.

A yayin da yake ganawa da 'yan jaridun gida da na waje, Xi Jinping ya nuna matukar godiya ga daukacin 'yan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin saboda imanin da suka nunawa sabbin shugabannin kwamitin tsakiya na jam'iyyar. Xi ya kuma lashi takobin sauke nauyin da jama'a suka danka musu.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China