in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#JKS19# An zabi sabbin zaunannun membobin ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin
2017-10-25 12:06:56 cri

A yayin cikakken zaman taro na farko na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 da ya gudana, an zabi sabbin zaunannun membobi na ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar, ciki har da Xi Jinping, da Li Keqiang, da Li Zhanshu, da Wang Yang, da Wang Huning, da Zhao Leji, gami da Han Zheng.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China