Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan kokarin da mahukuntan gwamnatin gundumar Huishui ta lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin suke yi domin yaki da talauci.
171027-an-samu-sakamako-a-yaki-da-talauci-a-huishui-dake-guizhou-na-sin-jamila.m4a
|