in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon jakadan Nigeria dake Sin ya darajanta ci gaban da Sin take samu
2017-10-21 13:30:45 cri

Tsohon Ministan harkokin wajen tarayyar Nijeriya kuma tsohon jakadan Nigeria a kasar Sin Aminu Bashir Wali, wanda ya kwashe shekaru hudu da rabi ya na aiki da rayuwa a kasar Sin, ya ce ya ganewa idonsa irin ci gaban da Sin ta samu a wadannan shekarun baya-baya.

A tattunawarsa da wakiliyarmu Amina dake Abuja a wannan muhimman lokacin da ake gudanar da babban taro karo na 19 na wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya yabawa ci gaban da Sin take samu karkashin jagorancin JKS.

Ga cikakkiyar hirar ta su.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China