in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta amince da maganin cutar Ebola da aka hada a kasar
2017-10-20 19:17:59 cri
A Jumma'ar nan ce, hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasar Sin ta amince da wani maganin cutar Ebola wanda cibiyar nazarin harkokin kimiyya ta sojojin kasar Sin tare da hadin gwiwar kamfanin nazarin kwayoyin halittu ta kasar CanSino suka samar.

Amincewa da maganin da hukumar ta CFDA ta yi, ya sanya kasar Sin kasance ta uku a duniya bayan kasashen Amurka da Rasha wadanda suka kirkiro maganin cutar ta Ebola. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China