in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Najeriya a kasar Sin ya yaba da kamun ludayin salon jagorancin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin
2017-10-25 07:40:43 cri


A ranar 18 ga watan Oktoban wannan shekara ne aka bude babban taron jamiyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19.

Dangane da wannan muhimmin taro, shirin Sin da Afrika na wannan makon ya yi tattaki zuwa ofishin jakadancin Najeriya dake birnin Beijing domin zantawa da jakadan Najeriyar dake kasar Sin Ambasada Baba Ahmad Jidda.

Abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam ya tattauna da Ambasada Ahmad Jidda, jakadan ya bayyana cewa kasar Sin ta samu gagarumin cigaba karkarshin jagorancin jam'iyyar JKS lamarin da yace yayi matukar burgeshi, kana ya shawarci kasashen Afirka dasu koyi fasahohin mulki irin na jam'iyyar JKS don raya cigaban alummomin kasashensu.

Masu sauraro bari ku saurari cikakkiyar hirar da abokin aikin namu yayi da jakadan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China