in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Najeriya: ci gaban da kasar Sin ta samu karkarshin jagorancin jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin yana da burgewa
2017-10-20 11:15:38 cri
A yayin da shugabannin kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa ke cigaba da bayyana fatan alherinsu ga babban taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19 wanda aka bude a ranar 18 ga wannan wata, sabon jakadan Najeriya a kasar Sin Ambasada Baba Ahmed Jidda, ya zanta da wakilin sashen Hausa na gidan radiyon CRI Ahmad Fagam, a jiya Alhamis, a nan birnin Beijing.

Ambasada Ahmad Jidda ya ce, ci gaban da kasar Sin ta samu karkarshin jagorancin jam'iyyar JKS abun burgewa ne matuka, kana ya shawarci kasashen Afirka da su koyi fasahohin mulki irin na jam'iyyar JKS don raya cigaban al'ummomin kasashensu.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China