in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani masani a Najeriya ya yi fashin baki kan jawabin da shugaban kasar Sin ya bayar game da taron JKS
2017-10-19 09:45:32 cri
Ranar 18 ga wata, aka yi taron tattaunawa kan rahoton da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar game da babban taro na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a Abuja, inda ya samun halartar jakadan Sin dake Najeriya Mista Zhou Pingjian, da tsohon jakadan Najeriya a kasar Sin Ambasada Aminu Wali, da dai sauran manyan shugabannin Najeriya. Wakiliyarmu Amina dake Abuja, ta yi hira da wani masani mai nazarin dangantaka dake tsakanin Sin da Najeriya, Mista Sherrif, wanda ya yi bayyani kan rahoton da shugaba Xi ya bayar game da wannan taro mai muhimmanci, ga cikakkiyar hirarsu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China