in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#JKS19# An bude babban taron JKS karo na 19
2017-10-18 09:02:03 cri

 

Yau Laraba 18 ga wata da karfe 9 na safe agogon Beijing ne aka bude babban taron jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Babban sakataren jam'iyyar Xi Jinping ya kadddamar da rahoton siyasa, da ya kunshi yadda za a tsara shirin raya kasar Sin a nan gaba. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China