Mai Magana da yawun babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 da ake fatan budewa a gobe Laraba, ya bayyana cewa, kasar Sin tana da tabbaci kan yanayin tattalin arzikinta kuma zai ci gaba da bunkasa ba tare da wata tangarda ba.(Ibrahim)