in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron CPC na 19 zai tsara yiwa tsarin siyasar kasar gyaran fuskata
2017-10-17 20:48:12 cri
Kakakin babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin(CPC) karo na 19 Tuo Zhen ya bayyana cewa, babban taron CPC na 19 zai tsara matakan yiwa tsarin siyasar kasar da sauran tsare-tsare gyaran fuska.

Tou Zhen wanda ya bayyana hakan yayin taron manema labarai, ya ce bisa la'akari da irin nasarori da darussan da aka koya a fannin gyare-gyaren da aka gudanar a baya, taron zai yi kokarin magance matsalolin da suka kunno kai kana a bullo da matakan gyare-gyare da suka dace.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China