in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tanzania: ana fatan JKS za ta jagoranci al'ummar Sinawa neman karin ci gaba bayan babban taron wakilan JKS karo na 19
2017-10-17 13:35:22 cri
Mr. Abdulla Juma Saadalla, mataimakin babban sakataren jam'iyyar juyin juya hali ta Tanzania mai mulkin kasar ya gaya wa wakiliyarmu dake birnin Dares Salaam, cewar ya taya al'ummar Sinawa murnar kaddamar da taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19, yana kuma fatan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin za ta ci gaba da bullo da kudurorin da suka dace a yayin taron, ta yadda za ta iya jagorantar al'ummar Sinawa wajen samun karin ci gaba, sannan hadin gwiwar dake tsakanin kasashen Tanzania da Sin za ta kara samun karfafuwa. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China