in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta baje kolin nasarorin da ta samu cikin shekaru biyar da suka gabata
2017-10-13 13:26:22 cri
Yanzu a nan birnin Beijing na kasar Sin ana gudanar da wani nune-nune game da irin ci gaban da ta samu a fannoni daban-daban cikin shekaru biyar din da suka gabata.

Abokin aikinmu Ahmed Inuwa Fagam yana daga cikin 'yan jaridu daga nan CRI da suka halarci nune-nunen, kuma dazu na zanta da shi ta waya game da abubuwan da aka nuna yayin baje kolin nune-nunen nasarorin da kasar Sin din ta samu a wadannan shekaru.(Ibrahim Yaya)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China