in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kauyen Shuikou na birnin Tumen dake lardin Jilin na kasar Sin
2017-10-14 12:26:15 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan kauyen Shuikou na birnin Tumen na lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar Sin, wanda ya samu lambar yabo iri iri daga wajen gwamnatin kasar a fannin samun wadata ga manoman sa.(Jamila)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China