in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin tsakiyar yanayin kaka na Sinawa
2017-10-08 11:56:27 cri
Ranar 1 ga watan Oktoban wannan shekara ita ce ranar murnar cika shekaru 68 da kafuwar jamhuriyar jama'ar kasar Sin, kuma yanzu haka, al'ummar kasar Sin na hutun mako guda don murnar wannan rana. Sai dai a wannan shekara, ban da bikin tunawa da wannan rana, al'ummar kasar ta Sin sun kuma yi murnar wani biki na daban, wanda ya zo daidai da bikin ranar 1 ga watan Oktoba, wato bikin gargajiya na Zhongqiu, ko kuma tsakiyar kaka, wanda a wannan shekara ya fado a ranar 4 ga wata bisa kalandar gargajiya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China