in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban sauyan da aka samu a kauyen Guangdong bayan ziyarar Xi Jinping
2017-10-08 11:55:03 cri
Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan babban sauyan da aka samu a kauyen Guangdong na garin Dongcheng na birnin Helong dake yankin Yanbian mai cin gashin kansa na kabilar Korea na lardin Jilin dake arewacin kasar Sin bayan ziyarar da babban sakataren jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping ya kai kwanaki 800 da suka gabata.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China