in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A kalla mutane 248 sun rasu sakamakon girgizar kasa da ta auku a Mexico
2017-09-20 14:33:53 cri

Da yammacin ranar 19 ga wata, an yi girgizar kasa mai karfin maki 7.1 bisa ma'aunin Richter a jihar Morelos dake yankin cibiyar kasar Mexico. Kuma bisa kididdigar da gwamnatocin jihar suka yi, an ce, a kalla mutane 248 sun rasu sakamakon girgizar kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China