in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Youde, fitaccen mai aikin yaki da kwararowar hamada na kasar Sin
2017-09-16 10:35:49 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani game da Wang Youde, wani mutumin da ya shahara a aikin yaki da kwararowar hamada a nan kasar Sin.(Jamila)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China