in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban jami'in Najeriya na fatan babban taro na 19 na wakilan JKS zai ba da gudummawa wajen tallafawa kasashe masu tasowa ta yadda za su fita daga kangin talauci
2017-09-13 10:23:55 cri

A ranar 18 ga wata mai zuwa ne, za a bude babban taro wakilan Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a nan birnin Beijing, wannan wani muhimmin taro ne ga ci gaban Jam'iyyar da ma bunkasuwar kasar Sin a nan gaba. Kafin wannan taron, wakiliyarmu da ke Abuja Amina ta tattauna da shugaban kwamitin kula da dangantaka a tsakanin Najeriya da Sin na majalisar dokokin Tarayyar Najeriya Yusuf Buba Yakubu, inda ya bayyana ra'ayinsa kan dangantakar dake tsakanin kasashen biyu, sa'an nan ya yi fatan babban taro na 19 na wakilan JKS zai bayar da gudummawa wajen tallafawa kasashe masu tasowa ta yadda za su fita daga kangin talauci.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China