in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bincike kan taron wakilan JKS na shekarar 2017
2017-09-12 19:34:31 cri
A watan Oktoba mai zuwa, za a yi taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19, inda za a gudanar da zaben sabbin mambobin kwamitin tsakiya na jam'iyyar.

Gidan rediyon kasar Sin wato CRI yana gudanar da bincike ta hanyar yanar gizo, domin kara gano abubuwan da suka fi jawo hankalinku duka, muna fatan za ku yi kokarin amsa wadannan tambayoyi a kan lokaci.

Kuma muna fatan za ku turo mana amsoshinku ta adireshinmu na Email, wato hausa@cri.com.cn. Muna muku fatan alheri, sai mun ji daga gare ku.

Tambayoyi gare ku masu sauraronmu:

1) Sunanka/ki: _____________________

2) Jinsin naka/ki: _____________

3) Yawan shekarun haihuwa:

A. bai kai 35 ba

B. tsakanin 35 da 50

C. sama da 50

4) Matsayin ilmi:

A. makarantar firamare

B. makarantar sakandare

C. jami'a

D. jami'a tare da samun digiri na biyu

E. jami'a tare da samun digiri na uku

5) Kasarka/ki: __________________

6) Adireshin email naka/ki: ________________________

Ga tambayoyinmu:

1) A ranar 18 ga watan Oktoba za a yi taron wakilan JKS, ko ka/ki san wannan shi ne taron wakilan JKS karo na nawa?

A. Karo na 18

B. Karo na 19

2) Ko ka/ki san ana gudanar da taron wakilan JKS sau daya cikin shekaru nawa ?

A. Shekaru 3

B. Shekaru 4

C. Shekaru 5

3) Ina ra'ayinka/ki kan tasirin da kasar Sin take da shi karkashin jagorancin JKS kan kasashen duniya?

A. inganta bunkasuwar tattalin arzikin duniya.

B. inganta zaman lafiyar duniya, da kuma hadin gwiwar dake tsakanin bangarori daban daban domin cimma moriyar juna.

C. inganta hadin gwiwar kasa da kasa wajen fuskantar sauyin yanayi da yaki da ta'addanci.

D. Saura

4) A wane bangare kasar Sin ta fi burge ka/ki cikin shekaru 5 da suka gabata?

A. ci gaban da ta samu wajen raya tattalin arziki.

B. kyautatuwar zaman rayuwar al'ummar kasa.

C. ba da gudummawa kan kyautata tsarin gudanarwar harkokin kasa da kasa.

D. neman bunkasuwar kasa cikin zaman lafiya, yayin da ake bin ka'idar cimma moriyar juna.

E. Saura

5) Ina ra'ayinka/ki kan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin?

A. neman bunkasuwa bisa ka'adojin sabuntawa, daidaituwa, kiyaye muhalli da kuma bude kofa ga waje, lamarin da ya ci gaba da kyautata kwarewar JKS wajen gudanar da ayyukanta.

B. dukufa wajen karfafa hadin gwiwar al'ummomin kasa da kasa.

C. gudanar da ayyuka da kuma warware matsalolinta yadda ya kamata.

D. dukufa wajen yin kwaskwarima domin ba da karin tallafi ga al'ummomi a duk fadin kasa ta Sin.

E. Saura

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China