Ana sa ran bude taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a ranar 18 ga watan Oktoba
Ana sa ran bude taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a ranar 18 ga watan Oktoba. A yau Alhamis ne dai yayin taron hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar, aka amince da shawarar sanya ranar taron, shawarar da za a mika ga cikakken zaman taron babban kwamitin jam'iyyar da za a kira a ranar 11 ga watan Oktobar dake tafe.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku