in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar tsaron kasar Sin ta mai da martani kan janyewar sojojin Indiya daga Dong Lang
2017-08-28 21:32:58 cri
A yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai dangane da yadda sojojin tsaron iyakar Indiya suka janye daga yankin Dong Lang(Doklam) na kasar Sin a yau Litinin, kakakin ma'aikatar tsaron kasar Sin Wu Qian ya bayyana cewa, sojojin kasar Sin za su ci gaba da kasancewa cikin shirin ko ta kwana, tare da yin iyakacin kokarin kare ikon kasar a shiyyar ta. Baya ga haka, ya kuma gargadi Indiya da ta koyi darasi daga al'amarin da ya gabata.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China